Izz al-Dawla

Izz al-Dawla
emir (en) Fassara

967 - 978
Rayuwa
Haihuwa Ahvaz, 943 (Gregorian)
ƙasa Iran
Mutuwa Irak, 978
Ƴan uwa
Mahaifi Mu'izz al-Dawla
Yara
Yare Daular Buyid
Sana'a
Imani
Addini Shi'a

Bakhtiyar (ya rasu a shekarar 978), wanda aka fi sani da ya laqab na'Izz al-Dawla ( Larabci: عز الدولة‎ ' Ɗaukakar daular ' ), shine Buyid amir na Iraki (shekarar 967-978).


From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Tubidy